1 Kings 20:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ’yan aikan suka sāke dawo suka ce, “Ga abin da Ben-Hadad ya ce, ‘Na aika ka ba da azurfarka da zinariyarka, matanka da kuma ’ya’yanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ یَنْ عَيْكَنْ سَرْكِے بٜىٰنْهَدَدْ سُكَسَاكٜىٰ دَاوُاْوَ سُكَثٜىٰ «إِنْجِ بٜىٰنْهَدَدْ، ‹نَارِغَا نَا عَيْكَ ثٜىٰوَ كَبَانِ أَظُرْڢَرْكَ دَ ظِينَارِيَرْكَ دَ مَاتَنْكَ دَ یَیَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jakadun kuwa suka sāke komawa suka ce wa Ahab, “Ben-hadad ya ce, ‘Na aika maka ka ba ni azurfarka, da zinariyarka, da matanka, da 'ya'yanka.