1 Kings 20:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma war haka gobe zan aika shugabannina su bincika fadanka da kuma gidajen shugabanninka. Za su kwashe dukan abubuwan da kake ganin darajarsu su tafi.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَ، وَرْهَكَ غُواْبٜىٰ ذَنْعَيْكَ دَ مُتَنٜىٰنَ سُشِغَ سُبِنْثِكٜىٰ غِدَنْ سَرْكِے دَ غِدَاجٜىٰنْ دَتَّاوَنْكَ سُݣُوشِ دُكْ أَبِنْدَ سُكٜىٰسُواْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda haka kuma zan aiko barorina wurinka gobe war haka su bincike gidanka da gidajen fādawanka, su kwashe dukan abubuwan da kake ganin darajarsu su tafi da su.’ ”