1 Kings 20:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dattawa da dukan mutane suka amsa, suka ce, “Kada ka saurare shi ko ka yarda da abin da yake bukata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ شُوغَبَنِّ دَ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ سُكَثٜىٰ وَ أَهَبْ «كَدَ كَكُلَ دَشِ، كَدَ مَا كَيَرْدَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan dattawan da mutane, suka ce masa, “Kada ka kula, balle ka yarda.”