1 Kings 21:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Ahab ya ji cewa Nabot ya mutu, sai ya tashi ya gangara don yฤ mallaki gonar inabin Nabot.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ูููู ููููุณูููุซูููฐ ุฏู ุงููููุจู ููุฌู ุซูููฐูู ููุจููุงุชู ููู
ูุชูุ ุณููู ููุชูุงุดู ูููู ุฏููููู ููุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ุบููุงูููุฑู ุงููููุจููู ููุจููุงุชู ุฏููุงูู
ููู ููู
ููููููููฐุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ahab ya ji Nabo ya mutu, sai ya tashi ya gangara zuwa gonar inabin Nabot Bayezreyele don ya mai da ta tasa.