1 Kings 21:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ce, “Gangara don ka sadu da Ahab sarkin Isra’ila, wanda yake mulki a Samariya. Yanzu yana a gonar inabin Nabot, inda ya tafi yă mallake ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تَاشِ! كَغَنْ‌غَرَ وُرِنْ سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ وَنْدَ يَكٜىٰ ذَمَ أَ سَمَرِيَ؞ ذَاكَ سَامٜىٰشِ أَغُواْنَرْ إِنَبِنْ نَبُواتْ، عِنْدَ يَتَڢِے دُواْمِنْ يَمَلَّكٜىٰتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Tashi, ka tafi, ka sadu da Ahab, Sarkin Isra'ila, wanda yake a Samariya, ga shi can a gonar inabin Nabot inda ya tafi don ya mallake ta.