1 Kings 21:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce masa, Ga abin da Ubangiji ya ce, โBa ka kashe mutum ka kuma ฦwace kayansa ba?โ Saโan nan ka ce masa ga abin da Ubangiji ya ce, โA inda karnuka suka lashe jinin Nabot, karnuka za su lashe jininka, I, naka!โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู โนุงููููุฌู ููููููููฐูู ยซุจูุงููููุฏู ููููุดูููฐ ู
ูุชูู
ูููุ ูููู ุณููุงู ููู
ูููููู ุบููุงูููุฑูุณู ููู
ูุยป ฺููงูุงุฑู ุซูููฐู
ูุณู ยซููุฑููู ุฏู ููุฑููููู ุณููู ููุดูููฐ ุฌููููู ููุจููุงุชู ุงููููุฑููู ููููฐ ุฐูุงุณู ููุดูููฐ ููุงูู!ยป โบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka faษa masa, ni Ubangiji, na ce, โKa kashe mutum, kana kuma ฦwace abin da ya mallaka?โ Ka faษa masa ga abin da na faษa, โA wurin da karnuka suka lashe jinin Nabot, a nan ne kuma karnuka za su lashe jininka.โ โ