1 Kings 21:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Karnuka za su cinye waɗanda suke na Ahab waɗanda suka mutu a cikin birni, tsuntsayen sararin sama kuma za su cinye waɗanda suka mutu a jeji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ نَ أَهَبْ دَ ذَيْ مُتُ عَثِكِنْ بِرْنِ، كَرْنُكَ ذَاسُ ثِنْيٜىٰشِ؞ سَعَنً دُكْ وَنْدَ يَمُتُ أَدَاجِ، ڟُنْڟَيٜىٰنْ سَرَرِنْ سَمَ ذَاسُ ثِنْيٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda yake na Ahab da zai mutu a birni karnuka ne za su cinye shi, wanda kuma ya mutu a waje tsuntsaye ne za su cinye shi.”