1 Kings 21:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matarsa Yezebel ta shiga ciki ta tambaye shi, ta ce, “Me ya sa ka kumbura? Me ya sa ba za ka ci abinci ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَاتَرْسَ يٜىٰظٜىٰبٜىٰلْ تَذُواْ وُرِنْسَ تَثٜىٰ مَسَ «دُوانْمٜىٰ كَكٜىٰ بَڧِنْ ثِكِ حَرْ بَكَ عِيَ ثِنْ عَبِنْثِبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yezebel, matarsa kuwa ta zo wurinsa, ta ce masa, “Me ya sa ka damu, ka ruɗe haka, har ka ƙi cin abinci?”