1 Kings 21:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya amsa mata, ya ce, โDomin na ce wa Nabot mutumin Yezireyel, โKa sayar mini gonar inabinka; ko kuwa in ka gwammace, zan ba ka wata gonar inabi a maimakonta.โ Amma ya ce, โBa zan ba ka gonar inabina ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููู
ูุณู ู
ูุชู ููุซูููฐ ยซุณูุจููุงูุฏู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ููุจููุงุชู ููููู
ููู ููููฐุ ููุง ุณููุงู ุงูููู ุณููู ุบููุงูููุฑูุณูุ ูููุงู ูููู ุงูููู ุจูุงุดู ููุชู ุบููุงููู ุงููู
ูููู
ููููุงูู ุชูุงุณู ุบููุงูููุฑูุ ุนูู
ููุง ุณูููููุซูููฐ ู
ููู ุจูุฐูููุจูุงูู ุบููุงูููุฑู ุงููููุจูููุณูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce mata, โDomin na yi magana da Nabot Bayezreyele, na ce ya sayar mini da gonar inabinsa, idan kuma yana so, sai in ba shi wata gonar inabi a maimakon tasa, amma ya ce ba zai ba ni gonar inabin ba.โ