1 Kings 21:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin waɗannan wasiƙu ta rubuta, “Ku yi shelar ranar azumi, ku zaunar da Nabot a wuri mai martaba a cikin mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَسِيڧُنْ سُنْثٜىٰ، «كُيِ شٜىٰلَرْ رَانَرْ أَظُمِ، كُكِرَا مُتَنٜىٰ كُسَا نَبُواتْ أَغَبَنْ جَمَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta rubuta a wasiƙun, “A yi shelar azumi, a sa Nabot a gaban jama'a.