1 Kings 22:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan sauran annabawan suka yi annabci iri abu ɗaya. Suka ce, “Ka yaƙi Ramot Gileyad, ka kuma yi nasara, gama Ubangiji zai ba da ita cikin hannun sarki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَنَّبَاوَنْ سُكَيِ أَنَّبْثِ إِرِ طَيَ سُنَ ثٜىٰوَ «كَتَڢِے كَڢَاطَوَ رَمُواتْ غِلٜىٰيَدْ دَ يَاڧِ، ذَاكَيِ نَصَرَا؞ يَهْوٜىٰهْ ذَيْبَادَ عِتَ أَ حَنُّنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan annabawan suka yi annabci iri ɗaya, suna cewa, “Ka haura zuwa Ramot, za ka yi nasara, gama Ubangiji zai ba da ita a hannunka.”