1 Kings 22:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Mikahiya ya amsa, โNa ga dukan Israโila a warwatse a kan tuddai kamar tumakin da ba su da makiyayi, kuma Ubangiji ya ce, โWaษannan mutane ba su da maigida. Bari kowa yฤ tafi gida cikin salama.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ู
ููููู ููุซูููฐ ยซุนูุซููููู ุฑูุนูููุ ููุบู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงููููุฑฺููููููฐ ุนููููู ุชูุฏูููู ููู
ูุฑู ุชูู
ูููููุฏู ุจูุงุณู ุฏู ู
ูููููุงููุ ููููู
ูุฌู ููููููููฐูู ููุซูููฐุ โนููุทูููููู ุจูุงุณู ุฏู ุดููุบูุจูุงุ ุจูุฑู ูููุงููู ูููููุงูู
ู ุบูุฏูููุณู ููุงฺขูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mikaiya ya ce, โNa ga mutanen Isra'ila duka a warwatse a kan tuddai kamar tumakin da ba su da makiyayi, Ubangiji kuwa ya ce, โWaษannan ba su da shugaba, bari kowa ya koma gidansa lafiya.โ โ