1 Kings 22:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarkin Isra’ila ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka cewa bai taɓa yin annabci wani abu mai kyau game da ni, sai mummuna kawai ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ وَ يٜىٰهُواْشَڢَتْ «بَنْ ڢَطَا مَكَبَ، بَذَيْ يِ أَنَّبْثِ مَيْݣَوْ عَكَيْنَبَ، سَيْدَيْ مَسِيڢَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka ba, ba zai yi wani annabcin alheri a kaina ba sai dai na masifa?”