1 Kings 22:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mikahiya ya ci gaba, โSaboda haka ka ji maganar Ubangiji. I, na ga Ubangiji zaune a kursiyinsa tare da dukan rundunar sama tsaye kewaye da shi a dama da hagunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููููู ููุซููุบูุจู ููุซูููฐ ยซุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููุฌู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ุบูู
ูุง ููุง ุบูุง ููููููููฐูู ูููู ุธูููููููฐ ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููููุณู ุฏู ุฏููููู ุชูุงุฑููุงูู ุญูููุชููู ููุณูู
ู ุณููู ฺฺููููููููฐ ููุณูุฏูุดู ุงูู ุญูููููู ููุบูููุณู ุฏู ุญูููููู ุฏูุงู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Makaiya kuwa ya ce, โKa ji maganar Ubangiji, gama na ga Ubangiji yana zaune a kursiyinsa. Dukan taron mala'ikun Sama suna tsaye a wajen damansa da na hagunsa.