1 Kings 22:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshe, wani ruhu ya zo gaba, ya tsaya a gaban Ubangiji ya ce, ‘Zan ruɗe shi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَڧَرْشٜىٰ وَنِ رُوحُ يَا بَيَّنَ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ، ‹ذَنْ لَلَّشٜىٰشِ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har da wani ruhu ya fito ya tsaya a gaban Ubangiji ya ce, ‘Ni zan yaudare shi.’