1 Kings 22:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Isra’ila ya ce wa Yehoshafat, “Zan ɓad da kama in shiga wurin yaƙi, amma ka sa kayan sarautarka.” Saboda haka sarkin Isra’ila ya ɓad da kama, ya shiga cikin yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے أَهَبْ يَثٜىٰ وَ سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ «ذَنْ ثَنْجَ كَمَنِّنَ إِنْشِغَ يَاڧِنْ، عَمَّا كَيْ كَسَا رِيغُنَنْ مُلْكِنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Isra'ila kuwa ya ce wa Sarkin Yahuza, “Zan ɓad da kama in tafi wurin yaƙi, amma kai ka sa tufafinka na sarauta.” Sai Ahab ya ɓad da kama ya tafi wurin yaƙi.