1 Kings 22:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Aram kuwa ya umarci shugabanni kekunan yaƙinsa talatin da biyu, ya ce, “Kada ku yaƙe kowa, ƙarami ko babba, sai dai sarkin Isra’ila.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ سُورِيَ كُوَ يَبَا شُوغَبَنِّنْ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِنْ يَاڧِنْسَ تَلَاتِنْ دَ بِيُ عُمَرْنِ ثٜىٰوَ كَدَ سُيِ يَاڧِ دَ كُواْ ڧَرَمِ كُواْ بَبَّنْ سُواْجَ، سَيْدَيْ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كَطَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Suriya dai ya riga ya umarci shugabannin karusan yaƙinsa, su talatin da biyu, ya ce, “Kada ku yi yaƙi da kowa, kome matsayinsa, sai dai Ahab kaɗai.”