1 Kings 22:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da shugabannin kekunan yaƙin suka ga Yehoshafat, suka yi tsammani, suka ce, “Tabbatacce wannan shi ne sarkin Isra’ila.” Saboda haka suka juye don su yaƙe shi, amma sa’ad da Yehoshafat ya yi ihu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَغَ سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ، سَيْ سُكَثٜىٰ «بَاشَكَّ غَ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞» سَيْ سُكَ جُويَا دُواْمِنْ سُيِ يَاڧِ دَشِ؞ عَمَّا دَ سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَيِ إِيهُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da shugabannin karusai suka ga Yehoshafat, sai suka ce, “Lalle shi ne Ahab.” Sai suka juya don su yi yaƙi da shi. Yehoshafat kuwa ya yi ihu.