1 Kings 22:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan yini aka yi ta yaƙi, aka kuma riƙe sarki a keken yaƙinsa yana fuskanci Arameyawa. Jini daga mikinsa ya yi ta zuba a ƙasan keken yaƙin, a wannan yamma kuwa ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَاڧِنْ يَثِيغَبَدَ ڟَنَنِ سُواْسَيْ أَ رَانَرْ؞ عَكَ ذَوْنَرْ دَ سَرْكِے أَهَبْ دَ بَايَنْسَ أَجِنْ‌غِنٜىٰ ثِكِنْ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِنْسَ دُواْمِنْ يَڢُسْكَنْثِ سُورِيَاوَنْ؞ جِنِنْ رَوْنِنْ دَ عَكَيِ مَسَ يَيِ تَظُبَ عَثِكِنْ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِنْسَ؞ سَيْ ثَنْ دَ يَمَّ يَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan yaƙi ya yi tsanani. Aka tallafi Ahab a cikin karusarsa a gaban Suriyawa. Da maraice ya mutu. Jinin raunin da aka yi masa ya zuba a cikin karusar.