1 Kings 22:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka wanke keken yaฦi a tafki, a Samariya (inda karuwai suke wanka), sai karnuka suka lashe jininsa, kamar yadda maganar Ubangiji ta furta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุชฺูขููููู ุณูู
ูุฑููู ุนููู ููููููููฐ ุฌูููููุณู ุฏู ููุธูุจู ุนูููููฐููููฐูู ุฏููุงูููููุ ููุฑููููู ูููู ุณููู ููุดูููฐ ุฌูููููุ ููุงุฑููููู ููู
ู ุณููููู ูููููู ุฏู ุถููู ุฌูููููุ ุจูุณูุบู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka wanke karusarsa a tafkin Samariya. Karnuka suka lashe jininsa, karuwai kuma suka yi wanka a tafkin kamar yadda Ubangiji ya faษa.