1 Kings 22:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Ahab, haษe da dukan abin da ya yi, da fadan da ya gina ya kuma shimfiษa da hauren giwa, da biranen da ya gina, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููููููููู ุงููููุจู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ูููู ุฏู ุบูุฏููู ฺููงููุงูุฑููู ุบูููู ููููุฏู ููุบููู ุฏู ุฏููููู ุจูุฑูููููฐููุฏู ฺูู ูุบฺู ูุฑูุ ุณููู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Ahab da dukan abin da ya yi, da gidan da ya gina na hauren giwa da garuruwan da ya gina, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.