1 Kings 22:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehoshafat ɗan Asa ya zama sarkin Yahuda a shekara ta huɗu ta Ahab sarkin Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَهُطُ تَمُلْكٍ سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ طَنْ أَسَ يَڢَارَ مُلْكٍ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoshafat ɗan Asa ya ci sarautar Yahuza a shekara ta huɗu ta sarautar Ahab, Sarkin Isra'ila.