1 Kings 22:45 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Yehoshafat da abubuwan da ya yi, da kuma yaฦ™e-yaฦ™ensa, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ูŠูœู‰ูฐู‡ููˆุงู’ุดูŽฺขูŽุชู’ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูŠูŽู†ููˆู†ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูœู‰ูฐ ูŠูŽุงฺงูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠูุŒ ุณูู†ูŽ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุชูŽุงุฑููŠุญูู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yehoshafat, da ฦ™arfin da ya nuna, da yadda ya yi yaฦ™i, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.