1 Kings 22:52 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, domin ya yi tafiya a hanyoyin mahaifinsa da na mahaifiyarsa, da kuma a hanyoyin Yerobowam ษan Nebat, wanda ya sa Israโila suka yi zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ููููู
ููู ุชฺูขููู ุซููููู ุญูููููุฑู ุจูุงุจูููุณู ุฏู ุชูู
ูุงู
ูุฑูุณูุ ููู
ู ุงูู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ุทููู ููููฐุจูุชูุ ููููุฏู ููุณูุง ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi zunubi a gaban Ubangiji. Ya bi halin tsohonsa da na tsohuwarsa, da na Yerobowam ษan Nebat, wanda ya sa Isra'ila su yi zunubi.