1 Kings 22:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya bauta, ya kuma yi wa Ba’al sujada, ya tsokane Ubangiji, Allah na Isra’ila yă yi fushi, kamar yadda mahaifinsa ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ وَغُنْكِنَّنْ بَعَلْ سُجَّدَ دَ حِدِمَ، يَا سَا يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَيِ ڢُشِے دَيْدَيْ كَمَرْ يَدَّ بَابَنْسَ يَسَا يَهْوٜىٰهْ يَيِ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya bauta wa gunkin nan Ba'al ya yi masa sujada. Ya kuma sa Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi fushi, gama ya bi halin tsohonsa.