1 Kings 22:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarkin Isra’ila ya kira ɗaya daga cikin shugabanninsa ya ce, “Kawo Mikahiya ɗan Imla nan take.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَكِرَا وَنِ دَغَ ثِكِنْ دَتَّاوَنْسَ يَثٜىٰ «يِمَظَا، كَكَٰوُاْ مِكَيَ طَنْ إِمْلَ أَنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sarkin Isra'ila ya kirawo wani bafāde, ya ce masa, “Maza, ka taho da Mikaiya ɗan Imla.”