1 Kings 3:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Allah ya ce masa, โDa yake ka nemi wannan ne, ba ka kuwa nemi tsawon rai ko arziki wa kanka ba, ba ka kuma nemi mutuwar abokan gฤbanka ba, amma ka nemi ganewa a aikata gaskiya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุณูุจููุงูุฏู ููุถููุงฺูงู ููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุงุนููููููู ุดูุฑููุนูุฑู ุบูุณูููููุ ู
ูููู
ููููุงูู ููููฐู
ููู ูููููููู ฺูููุงูู ุฑูููุ ูููุงู ุฏููููููุ ูููุงู ูููู ููููููฐู
ู ู
ูุชูููุฑู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce masa. โDa yake ka roฦi wannan, ba ka roฦar wa kanka yawan kwanaki, ko wadata ba, ko kuma ran maฦiyanka, amma ka roฦa a ba ka hikima yadda za ka mallaki jama'a,