1 Kings 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ana nan sai waɗansu karuwai biyu suka zo wurin sarki, suka tsaya a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ وَطَنْسُ كَارُوَيْ بِيُ سُكَذُواْ وُرِنْ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana waɗansu mata masu zaman kansu, su biyu, suka zo gaban sarki.