1 Kings 3:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ɗaya ta ce, “Ranka yă daɗe, wannan mata da ni muna zama a gida ɗaya. Na haifi jariri yayinda take can tare da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَثٜىٰ تَڢَارِنْ تَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! دَنِے دَ مَثٜىٰنَّنْ، مُنَ ذَمَ أَغِدَا طَيَ؞ نَحَيْڢِ جَرِرِ سَعَدَّ تَكٜىٰ أَغِدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ɗayar ta ce, “Ran sarki ya daɗe, ni da wannan mata a gida ɗaya muke zaune, sai na haifi ɗa namiji, ita kuwa tana nan a gidan.