1 Kings 3:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Da dare ɗan wannan matan ya mutu domin ta kwanta a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَ دَرٜىٰ جَرِرِنْ مَثٜىٰنَّنْ يَمُتُ، سَبُواْدَ تَݣُونْتَ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan sai ɗan wannan mata ya mutu da dare, domin ta kwanta a kansa.