1 Kings 3:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya ce, “Kawo mini takobi.” Sai aka kawo takobi wa sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعَيْكَ أَطَوْكُواْ مَسَ تَكُواْبِے؞ دَ عَكَ كَٰوُاْ مَسَ تَكُواْبِنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya umarta a kawo takobi. Da aka kawo takobin,