1 Kings 3:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya zartar da hukuncinsa ya ce, “A ba da jariri mai ran ga mata ta fari. Kada a kashe shi; ita ce ainihin mahaifiyarsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُلَيْمَٰنُ يَيَنْكٜىٰ شَرِيعَ يَثٜىٰ «كَدَ كُكَشٜىٰ يَرُوانْ! كُبَا مَثٜىٰ نَڢَرْكُوانْ، غَمَا عِتَثٜىٰ عَيْنِحِنْ مَامَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sulemanu ya ce, “Kada ku kashe yaron! Ku miƙa wa ta farin, ita ce mahaifiyarsa ta ainihi.”