1 Kings 3:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da dukan Israโ€™ila suka ji hukuncin da sarki ya zartar, suka girmama sarki sosai, domin sun gane cewa Allah ya ba shi hikimar yin shariโ€™ar adalci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุณููƒูŽุฌู ุดูŽุฑููŠุนูŽุฑู’ ุฏูŽ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ู ูŠูŽูŠูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู…ูŽุดู ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุณูู†ู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงุดู ุญููƒูู…ูŽุฑู’ ูŠูู†ู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽุฑู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da dukan mutanen Isra'ila suka ji shari'ar da sarki ya yanke, sai suka girmama shi ฦ™warai, gama sun gane Allah ya ba shi hikimar daidaita husuma sosai.