1 Kings 4:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowa a cikinsu, bisa ga lokacin da aka ba shi, yakan kai hatsin shaโ€™ir da ciyawa domin dawakan-kekunan yaฦ™i, da sauran dawakai a inda aka ajiye su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุŒ ุจูุณูŽุบูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงุดูุŒ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุญูŽฺŸูู†ู’ ุจูŽู„ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุซููŠูŽูˆูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏูŽูˆูŽูƒู ู…ูŽุงุณู ุฌูŽูฐูˆูุงู’ ูƒูœู‰ูฐูƒูู†ูŽู†ู’ ูŠูŽุงฺงู ุฏูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุฏูŽูˆูŽูƒู ุงู”ูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุงู”ูŽุฌููŠูœู‰ูฐุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kawo sha'ir da ingirci domin dawakan da suke jan karusai, da sauran dabbobin da suke aiki. Kowanne bisa ga abin da aka sa masa.