1 Kings 4:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi karin magana dubu uku. Waƙoƙinsa kuwa sun kai dubu ɗaya da biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَڧِرْڧِرُواْ كَرِنْ مَغَنَ دُبُو عُكُ دَ وَاڧُواْڧِ دُبُو طَيَ دَ بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi karin magana dubu uku, ya kuma yi waƙoƙi fiye da dubu.