1 Kings 4:34 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka yi ta zuwa daga ฦ™asashe dabam-dabam don su ji hikimar Solomon. Sarakuna daga koโ€™ina a duniya, sun ji labarin hikimarsa, suka kuma aika da mutane don su ji shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽุธููˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุจููŠู„ู ุฏูŽุจูŽู…ู’ ุฏูŽุจูŽู…ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุฌู ุญููƒูู…ูŽุฑู’ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ูุŒ ุญูŽุฑู’ ู…ูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽุฌู ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ุญููƒูู…ูŽุฑู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarakuna daga ko'ina a duniya, sun ji labarin hikimarsa, suka kuma aika da mutane don su ji shi.