1 Kings 5:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A haka Hiram ya ci gaba da aika wa Solomon al’ul da kuma fir da yake bukata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ حِرَمْ يَبَا سُلَيْمَٰنُ دُكَنْ كَتَكَنْ سٜىٰدَ دَ نَڢِرْ دَيَكٜىٰ بُڧَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Hiram ya ba Sulemanu dukan katakan itacen al'ul da na fir da yake bukata,