1 Kings 5:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ba wa Solomon hikima, kamar yadda ya yi masa alkawari. Dangantakar zaman lafiya ta kasance tsakanin Hiram da Solomon, su biyun suka yi yarjejjeniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููุจูุง ุณูููููู
ููฐูู ุญูููู
ู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ุงฺููููงูููุฑูุ ุนููููู ุฐูู
ููู ุณูููู
ู ฺูููุงูููู ุญูุฑูู
ู ุฏู ุณูููููู
ููฐููุ ุณููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ฺูููุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ba Sulemanu hikima kamar yadda ya yi masa alkawari. Akwai kuma zaman lafiya tsakanin Hiram da Sulemanu, suka kuma ฦulla yarjejeniya da juna.