1 Kings 5:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Solomon ya ɗebi ma’aikata daga dukan Isra’ila, su dubu talatin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ يَتِلَسْتَ مُتَنٜىٰ دُبُو تَلَاتِنْ دَغَ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُيِ عَيْكِنْ دُواْلٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Sulemanu kuwa ya sa a yi aikin tilas daga cikin Isra'ila duka. Waɗanda aka samu da za su yi aikin tilas ɗin mutum dubu talatin (30,000) ne.