1 Kings 5:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya riฦa aika su dubu goma-goma zuwa Lebanon kowane wata, saboda su yi wata ษaya a Lebanon, watanni biyu kuma a gida. Adoniram ne ya lura da aikin gandun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุณูุง ุงููุฏููุงูููุฑูู
ู ููุฐูู
ู ู
ููู ูููุฑู ุฏูุณููุ ุณูููููู
ููฐูู ููุฑูุจูุณู ููุดู ุนูููุ ูููุงูููููููฐ ููุดู ุฏู ู
ูุชูููููฐ ุฏูุจูู ุบููุงูู
ูุ ูููุงูููููููฐ ููุดู ูููููููู ููุชูุง ุทููู ุนูุซููู ููููฐุจููููุงููุ ุณูุนููู ุณูุฏูุงููุงู ุบูุฏูุง ุณููู ููุชูุง ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya riฦa aikawa da su zuwa Lebanon, ya raba su mutum dubu goma goma (10,000) su yi wata ษaya ษaya, sa'an nan su komo gida su yi wata biyu biyu. Adoniram shi ne shugaban aikin tilas ษin.