1 Kings 5:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya kasance da ’yan ɗauko guda dubu saba’in da masu yankan duwatsu guda dubu tamanin a cikin tuddai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَنَدَ مُتَنٜىٰ دُبُو تَمَٰنِنْ مَاسُ سَسَّڧَ دُوَڟُو دَغَ تُدَّيْ، تَرٜىٰ كُمَ دَ مُتَنٜىٰ دُبُو سَبَعِنْ مَاسُ ݣُوشٜىٰوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu kuma yana da mutum dubu saba'in (70,000) a ƙasar tuddai masu haƙar duwatsu, da dubu tamanin (80,000) masu ɗauko duwatsun.