1 Kings 5:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga umarnin sarki sai suka cire manyan duwatsu masu kyau don a tanada tushen duwatsun da aka gyara domin haikalin daga wurin haƙar duwatsun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عُمَرْنِنْ سَرْكِے سُكَ حَڧَ ݣَوَوَنْ مَنْيَنْ دُوَڟُو دَغَ تُدَّيْ، أَنْكُمَ سَسَّڧَسُ دُواْمِنْ كَڢَ تُوشٜىٰنْ غِنِنْ غِدَنْ دَ دُوَڟُو مَاسُ ݣَنْ غَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga umarnin sarki Sulemanu suka sassaƙa manyan duwatsu kyawawa don kafa harsashin ginin Haikali.