1 Kings 5:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gwanayen Solomon da na Hiram da kuma mutanen Gebal, su suka yanka, suka kuma shirya katako da dutse don ginin haikali.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ู
ูุงุณู ุบููู ูู ุณูููููู
ููฐูู ุฏู ูู ุญูุฑูู
ู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุบูููฐุจููู ุณููู ุณูุณฺููงู ุฏฺูููููุ ุณููู ุดูุฑููู ููุชููููู ุฏู ุฏฺููููู ุฏููุงูู
ููู ุบููููู ุบูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai maginan Sulemanu, da na Hiram, da mutanen Gebal suka shirya duwatsu da katakai da za a gina Haikalin.