1 Kings 5:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Hiram ya aike wa Solomon da kalmomin nan, โNa sami saฦon da ka aika mini, zan kuma yi duk abin da kake so ta wurin tanada katakan alโul da na fir.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูุฑูู
ู ูููู ููู
ูููุฏู ุงููู
ูุณู ุบู ุณูููููู
ููฐูู ููุซูููฐุ ยซููุง ููุฑููปู ุณฺูงููุงููุฏู ููุนููููู ู
ูููุ ุงูููู ุงููุดูุฑูููููฐ ุงูููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ุบูู
ูููฐุฏู ุจูุชููู ููุชููููู ุณูููฐุฏู ุฏู ฺููขูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Hiram ya aika wurin Sulemanu, ya ce, โNa ji saฦonka da ka aiko mini, a shirye nake in yi maka dukan abin da kake bukata a kan katakan itacen al'ul, da na fir.