1 Kings 6:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kuma zauna a cikin Isra’ilawa, ba kuwa zan taɓa rabuwa da su ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ كَسَنْثٜىٰ عَثِكِنْ مُتَنٜىٰنَ إِسْرَٰٓءِيلَ أَوَنَّنْ غِدَنْ دَ كَكٜىٰ غِنَاوَا، كُمَ بَذَنْ تَٻَ بَرِنْسُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan zauna tare da mutanena, wato Isra'ila, a wannan Haikali da kake ginawa, ba kuwa zan taɓa rabuwa da su ba.”