1 Kings 6:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yi wa katakan itacen alโul na cikin haikalin zฤne mai fasalin gora da na buษaษษun furanni. An rufe bangon ciki duka da itacen alโul, har ba a ganin duwatsun ginin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุจูููโุบููุงูู ุซููููู ุบูุฏููู ุงููููุฑฺูขูููฐุณู ุฏู ููุชููููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุณูููฐุฏู ุญูุฑู ุจูุนู ุนููู ุบููููู ุฏฺููููููู ุจูููโุบููุงููุ ููุชููููู ูููู ุณูููุฏู ุงููุฏููุงู ููุธูุงููููฐ ุฐูุงูููู ฺขููููู ุฏู ููุบููุงูุฑู ุงููุฌูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Katakan itacen al'ul na cikin Haikalin, an yi musu zฤne mai fasalin gora da na furanni buษaษษu. An rufe bangon daga ciki duka da itacen al'ul, har ba a ganin duwatsun ginin.