1 Kings 6:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma ya yi madogarai masu gefe huɗu na katakon zaitun don ƙofar shiga zuwa babban zaure.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَبَاكِنْ شِغَ بَبَّنْ طَاكِنْ يَنَدَ كَتَكُوانْ ڢِرَمْ نَڧُواْڢَ مَيْ ݣُونَ حُطُ نَكَتَكُوانْ إِتَاثٜىٰنْ ظَيْتُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi wa Haikalin madogaran ƙofa masu ƙusurwa huɗu da itacen zaitun.