1 Kings 6:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi tagogin da suka fi fāɗi daga ciki fiye da waje a haikalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ وَغِدَنْ تَغُواْغِ، ڢَاطِنْسُ نَثِكِ يَڢِ نَوَجٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi wa Haikalin tagogi, suna da fāɗi daga ciki fiye da waje.