1 Kings 6:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A yin ginin haikalin, duwatsun da aka fafe ne kaษ—ai daga wurin fafe duwatsu aka yi amfani da su, ba a ji karar guduma ko gizago, ko wani abin da aka yi da ฦ™arfe a wurin ginin haikali yayinda ake gina shi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽุบูู†ูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽ ุฏููˆูˆูŽฺŸูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุบูŽุง ุนูŽูƒูŽ ฺ ูŽุฑูŽ ุชูู†ู’ุฏูŽุบูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุณูŽุณู‘ูŽฺงููˆุงู’ุณูุž ุณูู†ู’ูŠู ุญูŽูƒูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุงู”ูŽุฌู ฺงูŽุงุฑูŽุฑู’ ุบูุฏูู…ูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุบูŽุงุชูŽุฑูุŒ ูƒููˆุงู’ ูˆูŽู†ู ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ู†ูŽุจูŽฺงูู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺขูœู‰ูฐ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุบูู†ูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An gina Haikalin da duwatsun da aka sassaka tun daga can wurin da aka haฦ™o su, don haka ba a ji amon guduma, ko na gatari, ko na wani kayan aiki irin na ฦ™arfe ba, sa'ad da ake ginin Haikalin.