1 Kings 6:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙofar zuwa ɗakunan ƙasa tana gefen kudu na haikalin; akwai matakai da suka bi zuwa hawa na tsakiya, daga can kuma matakan sun wuce zuwa hawa na uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وُرِنْ شِغَ نَطَكُنَنْ ڧَسَا يَنَ تَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ نَغِدَنْ نٜىٰ؞ أَݣَويْ مَتَاكَلُنْ دَ سُكَ حَطَ طَكُنَنْ ڧَسَا دَ طَكُنَنْ هَوَ نَبِيُ، أَݣَويْ كُمَ وَطَنْسُ مَتَاكَلُنْ دَ سُكَ حَطَ طَكُنَنْ هَوَ نَبِيُ دَ نَعُكُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙofar domin ɗakuna na ƙasa tana wajen dama na Haikalin. Akwai matakai zuwa hawa na tsakiya da zuwa bene na uku.